Tarihin Galadiman Kano - Alhaji Tijjani Hashim Marigayi Galadiman Kano An haifi Galadiman Kano Ahmadu Tijjani dan Turakin Kano Hashimu dan Sarkin Kano Abbas dan Sarkin Kano Abdullahi I dan Sarkin Kano Ibrahimu Dabo a shekarar 1932 a cikin birnin Kano.Taskar alamurran yau da kullum da suka shafi marubuta kagaggun labaran Hausa da wakoki daga Kano.Catalog Record: Tarihin Sheikh Ibrahim Sulaiman Arab (khadimul Kuranil karim) Hathi Trust Digital Library Navigation.Addinin Gargajiya da Hanyoyin Yada Labarai da Kayan Sawa da Aladu da Sanaoi da Muhalli da kuma Tattalin Arzikinsu Asalin Hausawa abu ne da aka sha kuma ake kan tambaya a kullum, sai dai abin takaici har yanzu ba a sami wata cikakkiyar amsa mai gamsarwa ba.
Tarihin Ahmad Sulaiman Kano Rar 1932 AHausawa dai su ne mutane wadanda harshensu shi ne Hausa sannan dukkan aladunsu na Hausa ne. Mutane dabam-daban sun yi bincike sosai a kan ilmin harsuna da abubuwan da aka kattaba da kuma zantukan baka. Ta hanyar irin wannan bincike ne aka gane cewa wadansu harsuna suna da kama da juna ainun, wanda ya haifar da kara zurfafa nazarce-nazarce. Sakamakon haka ne kuwa aka karkasa harsunan Afrika ta yadda kowane kaso ya kunshi harsuna wadanda bisa dukan alamu tushensu guda. Maana a asali su wadannan harsuna harshe ne guda daya wanda wasu dalilai irin su bambancin wurin zama, sanadin kaurace-kaurace da yake-yake da dai wadansu dalilai suka sanya ya karkasu ya kasance harsuna iri-iri a halin yanzu. Misali akwai dangin Bantu a can wajen tsakiyar Afrika wadanda tushensu duka daga wani tsohon harshe ne wai shi Bantu; akwai kuma dangin Kwa wanda ya kunshi Yarabanci da Ibo da Nupanci da dai sauransu. Ko da yake shi wannan harshe babu shi a yanzu, wannan suna na Cadi suna ne kawai da masana ilmin harsuna suka kirkiro. Dalili kuwa shi ne yawancin iyalin wannan harshe ana samunsu a farfajiyar tafkin Cadi. To saboda rashin sanin ainihin sunansa sai aka kira shi da sunan Cadi. Akwai Angas da Bacama da Bade da Bolanci da Bura da Hausa da Kanakuru da Karekare da Mandara da Margi da Miya da Ngizim da Tera da dai sauransu. ![]() ![]() Tarihin Ahmad Sulaiman Kano Free Download FilmTarihin Ahmad Sulaiman Kano Keygen Brad MehldauFree Download Film Naruto Kecil Subtitle Indonesia Spongebob Squarepants All Seasons Torrent Download Related News Download Lagu Yovie Nuno Terlalu Cinta Dia Kernel For Outlook Pst Repair Keygen Brad Mehldau Transcription Pdf Download Canon Golden Eagle Rewards Program Download Novel Da Vinci Code Bahasa Indonesia Pdf Copyright 2018 energychart.web.fc2.com.
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |